Posts

Innocent dog

Image
 💥 A dog was so loyal to a woman so much she would leave her baby with him and go out for few races quickly. She would always returns to found the child deeply asleep with the Dog. One day something tragic happened.  The woman as usual, left the baby in the hands of this faithful Dog and went shopping.  When she came back, she discovered a horrible scene, and there was a total mess. The baby wasn't in his crib, his diapers and his clothes in shreds, with blood stains all over the bedroom. In shock, the frightened woman started looking for the baby. Suddenly she saw the faithful Dog emerging under the bed, covered with blood from everywhere licking her mouth as if she had just finished a delicious meal.  The woman was convinced that the Dog had eaten her baby. Without much thought, she beat the Dog to dead with a wood. Then she continued research to atleast find a part of her child's body. Soon she leaves another scene. Behind the bed was the well shaped baby who was...

Don't argue with foolish

Image
 Fable: DON'T ARGUE WITH “DONKEYS” The donkey said to the tiger: - "The grass is blue". The tiger replied: - "No, the grass is green." The discussion heated up, and the two decided to submit him to arbitration, and for this they went before the lion, the King of the Jungle. Already before reaching the forest clearing, where the lion was sitting on his throne, the donkey began to shout: - "His Highness, is it true that the grass is blue?". The lion replied: - "True, the grass is blue." The donkey hurried and continued: - "The tiger disagrees with me and contradicts and annoys me, please punish him." The king then declared: - "The tiger will be punished with 5 years of silence." The donkey jumped cheerfully and went on his way, content and repeating: - "The Grass Is Blue"... The tiger accepted his punishment, but before he asked the lion: - "Your Majesty, why have you punished me?, after all, the grass is gree...

Maganin gubar maciji cikin gaggawa

Image
 MAGANIN GUBA. Akwai macizai da yawa masu dafin da ke kissa  cikin wasu sa'o'i Idan macizai suka tsitta maka guba, kawai ka nemi bishiyar cashew, yi amfani da abun yanka wuka ko adda ko gatari don samun bawon bishiyar cashew, sannan ka tauna bawon bishiyar. Yayin da kuke taunawa, ku haɗiye ruwan 'ya'yan itace, kada ku haɗiye diddigar. Zai kawar da duk wani abu mai guba daga maciji ko da kuwa cizon mamba ne. Mai inganci da ƙarfi don lalata dafin maciji. Kuna iya ajiye haushi don kowane danye ko bushasshe saboda again gaggawa koda kuwa bushe ne, kawai jiƙa shi a cikin ruwa. ba ya lalacewa, ana iya ajiye shi tsawon shekaru Allah ya albarkace mu da ganye masu yawa amma da yawa ba su sani ba.     Alfejir sunshine Reporters.           

ANTY SNAKE 🐍 POISON

Image
 ANTI-POISON. There are many snakes with a very poisonous venom that kills within some hours If you  are a victim of snakes bites or poison, just look for a cashew tree, use your cutlass to get the bark of the cashew tree, and chew the bark of the tree As you chew, swallow the juice, don't swallow the chaff. It will neutralize every poisonous substance from the snake even if it's a black mamba bite. Very effective and powerful to destroy snake venoms.           Alfejir sunshine Reporters  You can keep the bark for any emergency, even if it's a dry one, just soak it in water. it doesn't spoil, it can be kept for years God has blessed us with so many herbs but many don't know it.

Silar mutuwar ummita

Image
 A Shoprite suka hadu: -Mahaifiyar Ummita tayi bayani dalla-dalla yadda abun ya faru har zuwa k@she ta Daga Taskar Labarai  * Mahaifinta ya rasu... * Itace babba a wajen mamanta... * Ummita ta taba Aure amma ya mutu * Kawa ta hada Ummita da Dan China a Shoprite ta je sayen turare * Wajejen karfe 9:00pm na dare abun ya faru Ga hirar kamar haka:-  Mahaifiyar Ummulkhairi Buhari wacce aka fi sani da Ummita ta shaidawa majiyar Taskar Labarai cewa tun farko margayiyar ta hadu da Saurayin nata dan China ne a Shoprite lokacin ta je sayen Turare sai kawarta ta hada ta dashi. Ta ce sun shafe kusan shekara Biyu suna tare to da aka zo maganar Aure sai yan uwan Baban Ummita suka ce ba zai yiwu ta aure shi ba donin dai Mahaifin Ummita ya dade da rasuwa don haka dole yan uwan babanta ne zasu iya aurar da ita a bisa musulunci.  Mahaifiyar margayiyar wacce ke sharba kuka ta cigaba da cewa Ummita sun rabu da Mista Geng har ta samu miji tayi aure kuma auren soyayya to amma Allah ya kaw...

Ziyarar bude aiyuka na shugaban kasar nigeria muhammad buhari a garin Imo

Image
 Hotunan shugaba Buhari a Jihar Imo ya yin ƙaddamar da wasu muhimman ayyuka  A yau talata ne Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ziyarci jihar Imo a kudancin kasar, domin ƙaddamar da wasu muhimman ayyukan gwamnan jihar Hope Uzodimma ya samar Wannan shine karo na biyu kenan da shugaba Buhari ke ziyartar jihar Imo... Dukk da cewa ansamu masu ikirarin hanashi shiga garin na imo sai gashi yashiga lafiya ya fita lafiya    Alfejir sunshine Reporters

tearing Sunayen mutanen kabilun arewa

Image
 Jerin Wasu Daga Cikin Sunayen Gargajiya Na Kabilun Arewa 1. Bulus Angulu 2. Nasamu Wayo 3. Audu Lauje Kaifi 4. Barnabas Maciji 5. Andrew Gishiri 6. Ishaya Kwaya 7. Kallamu Santsi 8. Anthony Kura 9. Mutuwa Waje 10. John Tumbi 11. Ladidi Dadi 12. Ceto Dangiwa 13. Lambatu Ciyawa 14. Manjagara Kwashe 15. Amos Rai Asama 16. Talatu Wasan Maza 17. Bargo S. Mayafi 18. Zamani Kantiyok 19. Kaza Gishiri 20. Rebbeca Tsintsiya 21. Jummai Maza 22. Allura Likita 23. Bage Mutuwa 24. Asabe Sarkin Noma 25. Achi Shuru 26. Kyauta Gajere 27. Justina Acibiri 28. Amos Maigona 29. Emmanuel Gajere 30. Favour Kunya 31. Godiya Kanti 32. Linda Bindi 33. Aɗanɗana John 34. Tsallaka Kwalbati 35. Tani Mugu 36. Goruba S. Gwaguyom 37. Rifkatu Kanbel 38. Charity Tsammani 39. Zakka Nagode 40. Yonanna Bincike 41. Tsammani Shegiya 42. Karuwa John 43. Gatari Sara 44. Anthony Manzo 45. Dogara Yakubu 46. Alheri Bijimi 47. Lahira Gaskiya 48. Irmiya Gwaza 49. Labaran Gobe Zantashi 50. Bulus Katanga 51. Bulus Gidan Sama 52....

SANARWA📢

Image
  SANARWA: Ana Sanar Da Direbobi Matafiya Masu Bin Hanyar Lafia Daga Garuruwan Jos, Akwanga, Keffi Da Nasarawa Eggon, Musamman Da Daddare Da Su Ankare Domin Gadar Da Ta Hada Makarantar Nas Poly Da Bukan Sidi Ya Rufta.

ANA SAMUN KUDI DA MINING DIN SATOSHI CORE.

Image
 ANA SAMUN KUDI DA MINING DIN SATOSHI CORE. Har yanzun baku makara ba zaku iya yin register kuma ku fara mining dinku a yau kuma ku tara Core masu yawa kafin nan da ayi lunching dinsa. Bin wannan Steps din dan yin Register da verification da kuma fara mining. 1. Da farko ga link din da zakuyi register nan👇 https://www.btcs.love/invite/46yyc 2. Zasu tura maka da verification ta email dinka, sai kaje Email inbox dinka kayi copy din wasu numbers guda shida da suka tura maka sai ka dawo inda kake yin registration din, sai kasa numbers din. 3. Sai ka zabi password din da kake so, baya ka gama zai nuna maka cewa kayi successful registration din. 4. Sai kayi download din application din a playstore ko Appstore (masu iphone). 5. Sai kayi install sannan ka bude application din, sai ka dannan mining, za kaga inda aka rubuta start mining, sai ka dannashi. 6. Daga zai nuna maka cewa kayi login sai kasa email dinka da password din naka. 7. Zai ce kayi verification, so wannan verification din h...

Alkawari ya cika za'a bisne Gawar Sarauniyar Ingila Elizabeth tare da Mijinta Philip.

Image
Alkawari ya cika za'a bisne Gawar Sarauniyar Ingila Elizabeth tare da Mijinta Philip. __________ Yanda batun yake shi ne - : Philip & Elizabeth II sun yi aure shekara 75 (1947) da suka wuce bayan doguwar Soyayya da Ƙauna. Philip ya yiwa ran ki shi daɗe alƙawarin ko a MACE ko a RAYE ba zai taba rabuwa da ita b, kuma ba zai daina ƙaunarta ba. Kuma zai zama tare da ita cikin tsanani da kuma daɗi. Philip ya rasu a watan Afirilu, shekarar da ta gabata (2021). Wasiyyarsa guda ɗaya da ya bari lokacin da zai rasu "Ku binne ni ranar da za binne Elizabeth". Ku hada mu tare kaji soyayya.  Bayan mutuwarsa, aka ɗauke shi zuwa Maƙabarta ta wucin gadi (Royal Vault). Lokaci kaɗan ran ki shi daɗe "Elizabeth II" ita ma ta rasu (2022). Za a haɗata tare da Mijinta a binnesu don su cigaba da kurbar roman soyayya a Ƙabari. Yanzu haka, ana shirye-shiryen binne Soyayya mafi tsaho da kuma daɗewa a tarihin ƙasar Birtaniya. Alfejir sunshine Reporters  

Gbagyi tribe

Image
 BRIEF HISTORY OF GBAGYI PEOPLE  Gbagyi or Gbari (plural - Agbagyi) is the name and the language of Gbagyi/Gbari ethnic group who are predominantly found in Central Nigeria with a population of about 15million people. Members of the ethnic group speak two dialects.  While speakers of the dialects were loosely called Gwari or Gwagi (an dulterated form of Gbagyi) by both the Hausa/Fulani and Europeans during pre-colonial Nigeria, they prefer to be known with their original name of Gbagyi.  They live in Niger, Kaduna, Kogi, Nasarawa states and the Federal Capital Territory, Abuja.  Gbagyi is the most populated ethnic and indigenous group in the Federal Capital Territory of Nigeria, Abuja and their major occupation is farming. Historically, the Gbagyi practice a patrilineal kinship system. The lowest tier of authority is found in the extended family compound led by the oldest male. The compound consists of small huts and rectangular buildings.  The Osu (king) i...

Why jos north and bassa need Dan london Alkali

Image
Every society needs an arbiter, a bridge-builder and an Iroko tree, to reconcile, promote and provide solace to the people. In Alhaji Gwani Muhammad Adam Alkali CON, Bassa/Jos North of Plateau state has a three-in-one of such invaluable personalities.Taking a swipe at him is like hurting the exemplary leadership of the nation’s founding fathers with whom he shares thoughts and perceptions. Evidently, no legitimate son or daughter of Jos North will, in their right senses, drag such names in the mud; that would be an abomination of the highest order Jos North/Bassa federal constituency has produced quite a number of lawmakers from 1999 to date yet the zone is still clamouring for good governance.The electorate are only left with lamentations with the increasing demand for employment opportunities, lack of quality road network, access to free and affordable health care and subsidised education. The dearth of learning materials has been identified as the areas abandoned by successive feder...

Kotu ta bawa PRP kujerar majalisar tarayya daga hannun PDP

Image
Kotun sauraron kararrakin zabe a jihar Filato ta umurci hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya (INEC) ta ayyana Muhammad Adam Alkali na jami'iyyar PRP a matsayin wanda ya lashe zaben kujerar majalisar wakilai ta Jos ta Arewa da Bassa. Tun farko dai hukumar zaben ta ayyana Musa Avia Agah na jami'iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben cike gurbi da aka gudanar a farkon wannan shekarar ta 2022. Muhammad Adam Alkali na jami'iyyar PRP, wanda shi ma ya tsaya takarar kujerar ya shigar da kara a kotu don kalubalantar sakamakon zaben. Kotun sauraren kararrakin zabe ta ce ta gano an yi aringizon kuri'u a yankin Tudun Wada, Kabong da wasu sassan karamar hukumar Bassa. Kotun ta ce bayan tantance rahoton zaben da na'urar BVAS, ta gano cewa an kara wa Musa Avia Agah na PDP kuri'u dubu goma sha uku, abinda ya sa hukumar zaben ta ayyana shi a matsayin wanda ya lashe zabe. Jam’iyyun siyasa 11 ne dai suka fafata a zaben maye gurbin da aka yi ranar 26 ga watan Fabrairu domin c...

2021 and 2022 Scholarship update (NUBOSS)

Image
*National Union Of Borno State students (NUBOSS). * National union of Borno state students (NUBOSS) paid a courtesy visit to the Executive Secretary of Borno State Scholarship Board. The executives of the National Union of Borno State Students (NUBOSS) led by the president, Abubakar Sadiq Wajiro Abubakar Sadiq M. Wajiro  paid a visit to the Executive Secretary of Borno State Scholarship Board to discuss on key issues regarding students and progress of the Union.    The ES of the Board, Mal. Bala Isa in his remark, assured to give his maximum support to the EXCOS in their quest of protecting the rights and interest of the Borno State Students and went further to inform  them on the progress  made so far regarding students scholarships stating that,  they are  currently  upgrading the scholarship registration  portal which will be  launched soon and fresh registration for 2022 will commence.  He added by saying that all issues regardi...

Borno state scholarship update

Image
I was earlier today at the  Borno State  Scholarship  Board for the opening of scholarships portal  for  2021/2022 Session. The official portal of the board is  www.scholarship.bo.gov.ng  and only indigenes of Borno State studying in all tertiary institution in Nigeria are eligible. The Portal is now upgraded in such way that students registering will no longer experience challenges and will require National Identification number(NIN) Birth and indigene certificates. We were also made to understand that all issues regarding failed transactions for the previously shortlisted candidates  has been rectified and all outstanding scholarships will be paid as soon as possible.   I wish to use this medium to  on behalf of Borno state students  appreciates Gov Babagana Umara Zulum for the effort being made  cater for the  welfare of  students as he has so far Spent 500M on Students Busary. I commend the Executive Secretary of...

Education is more benefits than ignorance

Image
If government fails to provide quality education the demand for education will be scarce, When there is a lack of knowledge, then the darkness of ignorance will increase. When ignorance becomes the most dominant then the terrorism and insecurity will be increase. when the violence spreads, then the leaders who do not have respect of humanity and ignorance will be elected and rule. Alfejir sunshine reporters by  COMR SULEIMAN S.Y MAISOJOJI

Scholarship

Image
UNDERGRADUATE SCHOLARSHIP: NPDC/SEPLAT Joint Venture. ------------------------------------------------------------- NNPC /SEPLAT joint venture annouces commencement of application for its 2022 / 2023 National Undergraduate Scholarship Programme. The scholarship award is open to qualified undergraduate students of Federal and State Universities in Nigeria.  • ELIGIBILITY CRITERIA - Applicants must be in their second year of study or above. - Applicants must have at least 5 O' level credit passes (English & Mathematics inclusive) at one sitting. - Applicants must have a CGPA of 3.5 and above • ELIGIBLE COURSES Only students studying any of the following courses should apply: Accountancy Agriculture Architecture Business Administration Chemical Engineering Civil Engineering  Computer Engineering/Science Economics Electrical / Electronic Engineering Environmental Studies Geology Geophysics Law Mass Communication Mechanical Engineering Medicine/Dentistry Metallurgical Engineeri...

Al'adar kabilun maasai

Image
Maasai: Yayin da wasu kabilun ke kallon tofa wa mutum miyau a matsayin hanyar kaskanci da wulakanci, kabilar Maasai na ganin hakan a matsayin girmamawa da fatan alheri. Jama’a na taruwa su dinga tofa wa amarya miyau a ranar aurenta a matsayin hanyar yi mata sambarka….

Tsoho ya mutu a hotel

Image
Mun samu wani labari mai ban mamaki daga Jaridar Vanguard cewa wani mutumi mai shekaru 65 a Duniya ya mutu wajen kwanciya da wata Budurwa a wani otel a Ranar Asabar dinnan da ta wuce. Wannan mutumi mai suna Obi Nwoda ya shiga daki ne da wata Budurwa mai shekara 34 a wani katafaren hotel a cikin Garin Awka da ke Jihar Anambra. Yanzu dai an sanar da Jami’an tsaron da ke Yankin wannan magana. Related Ar T uni aka sheka da gawar wannan Mutumi zuwa wani babban asibiti da ke wajen Garin na Awka inda aka iske ya cika. Wani babban Jami’in ‘Yan Sanda na Jihar Anambra Mohammed Haruna ya tabbatar da faruwar wannan abin al’ajabi. Kamar yadda mu ka samu labari, bayan an ga wannan Bawan Allah ya shiga gargara a dakin wannan Mata ne aka tafi da shi asibiti. Odion Ekeinde ne yayi kokarin kai wannan Dattijo asibiti a sa’ilin da ya shiga wannan mawuyacin hali. Babban Jami’in ‘Yan Sandan, DPO Haruna ya bayyana cewa akwai alamar tambaya game da mutuwar wannan tsoho wanda hakan ya sa ‘Yan Sandan su ka damk...

Mai ya kai gemu bakin kwado

Image
 Daga Datti Assalafi BATUN RUFE OFISHIN JAM'IYYAR NNPP A JIHAR BORNO Labarin da ya karade dandalin Facebook a yammacin nan shine batun rufe ofishin jam'iyyar NNPP da akayi a garin Maiduguri, na sake bin diddigin abinda ya faru, kuma na gano gaskiyar lamari Ga takarda nan daga hukumar Borno Urban Planning Development Board (BSUPDB), wato hukumar da take da alhakkin kula da tsarin gine-gine a fadin jihar Borno Sune suka aika da takardan dake dauke da umarnin rufe ofishin jam'iyyar NNPP saboda wai tsarin gurin yana kan tsarin ginin gidaje ne ba ginin shagunan kasuwanci ba, to amma a binciken da na gabatar hakika gurin yana kan tsarin ginin kasuwanci ne da gidaje, ana yin komai a gurin Kuma tsakanin ofishin jam'iyyar NNPP da jam'iyyar APC mai mulki gini uku ne, don haka a guri daya suke, amma hukumar BSUPDB bata mika takarda don a rufe ofishin jam'iyyar APC mai mulki ba sai na NNPP BSUPDB tana karkashin umarnin Gwamna ne, don haka anan zamu ce Maigirma Gwamna bai ky...

Mukillin zuciya

Image
 Gadar Ponte dos Cadeados dake birnin Paris a kasar  France 🇫🇷 inda masoya suke zuwa su kulle mukullan soyayyarsu su jefar da mukullin a Ruwa su rataye kwadunan ah gefen gadar . ot