Al'adar kabilun maasai

Maasai: Yayin da wasu kabilun ke kallon tofa wa mutum miyau a matsayin hanyar kaskanci da wulakanci, kabilar Maasai na ganin hakan a matsayin girmamawa da fatan alheri.
Jama’a na taruwa su dinga tofa wa amarya miyau a ranar aurenta a matsayin hanyar yi mata sambarka….

Comments

Popular posts from this blog

Why jos north and bassa need Dan london Alkali

Silar mutuwar ummita