Ziyarar bude aiyuka na shugaban kasar nigeria muhammad buhari a garin Imo
Hotunan shugaba Buhari a Jihar Imo ya yin ƙaddamar da wasu muhimman ayyuka
A yau talata ne Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ziyarci jihar Imo a kudancin kasar, domin ƙaddamar da wasu muhimman ayyukan gwamnan jihar Hope Uzodimma ya samar
Wannan shine karo na biyu kenan da shugaba Buhari ke ziyartar jihar Imo...
Dukk da cewa ansamu masu ikirarin hanashi shiga garin na imo sai gashi yashiga lafiya ya fita lafiya
Alfejir sunshine Reporters
Comments
Post a Comment