Posts

Showing posts with the label SIYASA RIGAR YANCI

Why jos north and bassa need Dan london Alkali

Image
Every society needs an arbiter, a bridge-builder and an Iroko tree, to reconcile, promote and provide solace to the people. In Alhaji Gwani Muhammad Adam Alkali CON, Bassa/Jos North of Plateau state has a three-in-one of such invaluable personalities.Taking a swipe at him is like hurting the exemplary leadership of the nation’s founding fathers with whom he shares thoughts and perceptions. Evidently, no legitimate son or daughter of Jos North will, in their right senses, drag such names in the mud; that would be an abomination of the highest order Jos North/Bassa federal constituency has produced quite a number of lawmakers from 1999 to date yet the zone is still clamouring for good governance.The electorate are only left with lamentations with the increasing demand for employment opportunities, lack of quality road network, access to free and affordable health care and subsidised education. The dearth of learning materials has been identified as the areas abandoned by successive feder...

Kotu ta bawa PRP kujerar majalisar tarayya daga hannun PDP

Image
Kotun sauraron kararrakin zabe a jihar Filato ta umurci hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya (INEC) ta ayyana Muhammad Adam Alkali na jami'iyyar PRP a matsayin wanda ya lashe zaben kujerar majalisar wakilai ta Jos ta Arewa da Bassa. Tun farko dai hukumar zaben ta ayyana Musa Avia Agah na jami'iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben cike gurbi da aka gudanar a farkon wannan shekarar ta 2022. Muhammad Adam Alkali na jami'iyyar PRP, wanda shi ma ya tsaya takarar kujerar ya shigar da kara a kotu don kalubalantar sakamakon zaben. Kotun sauraren kararrakin zabe ta ce ta gano an yi aringizon kuri'u a yankin Tudun Wada, Kabong da wasu sassan karamar hukumar Bassa. Kotun ta ce bayan tantance rahoton zaben da na'urar BVAS, ta gano cewa an kara wa Musa Avia Agah na PDP kuri'u dubu goma sha uku, abinda ya sa hukumar zaben ta ayyana shi a matsayin wanda ya lashe zabe. Jam’iyyun siyasa 11 ne dai suka fafata a zaben maye gurbin da aka yi ranar 26 ga watan Fabrairu domin c...

Mai ya kai gemu bakin kwado

Image
 Daga Datti Assalafi BATUN RUFE OFISHIN JAM'IYYAR NNPP A JIHAR BORNO Labarin da ya karade dandalin Facebook a yammacin nan shine batun rufe ofishin jam'iyyar NNPP da akayi a garin Maiduguri, na sake bin diddigin abinda ya faru, kuma na gano gaskiyar lamari Ga takarda nan daga hukumar Borno Urban Planning Development Board (BSUPDB), wato hukumar da take da alhakkin kula da tsarin gine-gine a fadin jihar Borno Sune suka aika da takardan dake dauke da umarnin rufe ofishin jam'iyyar NNPP saboda wai tsarin gurin yana kan tsarin ginin gidaje ne ba ginin shagunan kasuwanci ba, to amma a binciken da na gabatar hakika gurin yana kan tsarin ginin kasuwanci ne da gidaje, ana yin komai a gurin Kuma tsakanin ofishin jam'iyyar NNPP da jam'iyyar APC mai mulki gini uku ne, don haka a guri daya suke, amma hukumar BSUPDB bata mika takarda don a rufe ofishin jam'iyyar APC mai mulki ba sai na NNPP BSUPDB tana karkashin umarnin Gwamna ne, don haka anan zamu ce Maigirma Gwamna bai ky...