Posts

Showing posts with the label So Mai gamon jini da halitta

Alkawari ya cika za'a bisne Gawar Sarauniyar Ingila Elizabeth tare da Mijinta Philip.

Image
Alkawari ya cika za'a bisne Gawar Sarauniyar Ingila Elizabeth tare da Mijinta Philip. __________ Yanda batun yake shi ne - : Philip & Elizabeth II sun yi aure shekara 75 (1947) da suka wuce bayan doguwar Soyayya da Ƙauna. Philip ya yiwa ran ki shi daɗe alƙawarin ko a MACE ko a RAYE ba zai taba rabuwa da ita b, kuma ba zai daina ƙaunarta ba. Kuma zai zama tare da ita cikin tsanani da kuma daɗi. Philip ya rasu a watan Afirilu, shekarar da ta gabata (2021). Wasiyyarsa guda ɗaya da ya bari lokacin da zai rasu "Ku binne ni ranar da za binne Elizabeth". Ku hada mu tare kaji soyayya.  Bayan mutuwarsa, aka ɗauke shi zuwa Maƙabarta ta wucin gadi (Royal Vault). Lokaci kaɗan ran ki shi daɗe "Elizabeth II" ita ma ta rasu (2022). Za a haɗata tare da Mijinta a binnesu don su cigaba da kurbar roman soyayya a Ƙabari. Yanzu haka, ana shirye-shiryen binne Soyayya mafi tsaho da kuma daɗewa a tarihin ƙasar Birtaniya. Alfejir sunshine Reporters  

Why jos north and bassa need Dan london Alkali

Image
Every society needs an arbiter, a bridge-builder and an Iroko tree, to reconcile, promote and provide solace to the people. In Alhaji Gwani Muhammad Adam Alkali CON, Bassa/Jos North of Plateau state has a three-in-one of such invaluable personalities.Taking a swipe at him is like hurting the exemplary leadership of the nation’s founding fathers with whom he shares thoughts and perceptions. Evidently, no legitimate son or daughter of Jos North will, in their right senses, drag such names in the mud; that would be an abomination of the highest order Jos North/Bassa federal constituency has produced quite a number of lawmakers from 1999 to date yet the zone is still clamouring for good governance.The electorate are only left with lamentations with the increasing demand for employment opportunities, lack of quality road network, access to free and affordable health care and subsidised education. The dearth of learning materials has been identified as the areas abandoned by successive feder...

Mukillin zuciya

Image
 Gadar Ponte dos Cadeados dake birnin Paris a kasar  France 🇫🇷 inda masoya suke zuwa su kulle mukullan soyayyarsu su jefar da mukullin a Ruwa su rataye kwadunan ah gefen gadar . ot